BREAKING: Gunmen Attack Passenger Vehicle in Niger State — Several Missing

Gunmen Attack Passenger Vehicle in Niger State — Several Missing




Fear and uncertainty have gripped communities in Niger State following a deadly attack on a passenger vehicle along the Kotankoro–Bangi road, in what authorities suspect to be another case of banditry and kidnapping.

The incident occurred on Friday, March 27, 2026, when a local cleric, Usman Shadadi, popularly known as Malami Me Gwanje, was returning home after completing his daily business at Kotankoro market.

According to reports, the vehicle came under heavy gunfire after being ambushed by suspected armed bandits. Eyewitnesses say the attackers opened fire without warning, forcing the vehicle to a halt.

The driver was reportedly the only survivor, while all other passengers were taken away by the assailants.

Local sources fear the victims may have been kidnapped, a growing concern amid rising insecurity across parts of Nigeria, particularly along major rural roads.

As of the time of filing this report, the whereabouts of the victims, including Malami Me Gwanje, remain unknown.

Families and residents are calling on security agencies to take urgent action to secure their safe return.


LABARI MAI ƊAUKAR HANKALI: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari a Jihar Neja — Fasinjoji Sun ɓace

Fargaba ta mamaye al’umma a Jihar Neja bayan wani mummunan hari da ‘yan bindiga suka kai wa wata mota ɗauke da fasinjoji a hanyar Kotankoro zuwa Bangi.

Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a, 27 ga Maris, 2026, lokacin da wani malami, Usman Shadadi wanda aka fi sani da Malami Me Gwanje, ke dawowa gida daga kasuwar Kotankoro bayan kammala sana’arsa.

Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan bindigar sun tare motar tare da buɗe wuta ba tare da ɓata lokaci ba, lamarin da ya jefa fasinjojin cikin haɗari.

An tabbatar da cewa direban motar ne kaɗai ya tsira, yayin da sauran fasinjoji suka ɓace, abin da ke ƙara jefa fargaba cewa an yi garkuwa da su.

Har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, babu cikakken bayani kan inda aka kai su ko halin da suke ciki.

Al’umma na kira ga hukumomin tsaro da su ɗauki matakin gaggawa domin ceto waɗanda abin ya shafa.


Niger State attack, bandits Nigeria, kidnapping Niger State, gunmen attack Nigeria, insecurity in Nigeria, Kotankoro Bangi road

Post a Comment

0 Comments