Federal government Of Nigeria ta sake buɗe rijistar

Federal government Of Nigeria ta sake buɗe rijistar Vocational And Skills Training Programme VST 2026 Batch B.Wannan babbar dama ce ga matasa da duk wanda ke son koyon sana'a ko ya inganta Domin dogaro Da kansa

Ga Link nan ku nema a nan👇👇👇https://vstpmedds.nsipa.gov.ng/portal/register

 Menene VSTP? 
 Renewed Hope Vocational and Skills Training Programme 
Shiri ne na Gwamnatin Tarayya ta karkashin NSIPA National Social Investment Programme Agency. 

Manufar Shirin sune Kamar Haka

1. Koyar da 'yan Najeriya sana'o'i Kala Kala masu amfanarwa

2. Dogaro Da Kai Bayan Kammala Horaswa
Wanda suke Da sha'awar Cikawa Suduba Comments section link Yana nan

Post a Comment

0 Comments