Recent reports indicate that Israel has reached out to China to help mediate and quickly de-escalate the conflict with Iran.
According to these reports, Israel hopes China will use its influence over Iran to reduce tensions and halt missile attacks.
It is also suggested that Israel is open to high-level negotiations, particularly if such efforts can help secure key maritime routes and stabilize the region.
However, officially, China continues to call for peace and dialogue, expressing its willingness to play a constructive role in resolving the conflict.
HAUSA
Rahotanni na baya-bayan nan sun nuna cewa Isra’ila ta nemi China ta shiga tsakani domin dakatar da rikicin da take yi da Iran cikin gaggawa.
A cewar rahotannin, Isra’ila na fatan China za ta yi amfani da tasirinta a kan Iran domin rage tashin hankali da kuma kawo ƙarshen harba makamai masu linzami.
Haka kuma, an bayyana cewa Isra’ila ta nuna buɗaɗɗen ra’ayi ga tattaunawa a matakin manyan shugabanni.
musamman idan hakan zai taimaka wajen tabbatar da tsaron hanyoyin sufuri na teku da kuma daidaita yankin.
Duk da haka, a hukumance, China ta ci gaba da kira ga zaman lafiya da tattaunawa, tare da nuna aniyarta na taka rawa wajen sasanta rikicin a yankin.
0 Comments