Nigeria Will Not Surrender to Terrorists – Federal Government
Abuja, Nigeria The Federal Government has reaffirmed its commitment to protecting lives and property across the country, declaring that Nigeria will not surrender to terrorists or criminal elements.
The Minister of Information and National Orientation, Mohammed Idris, made this known on Tuesday during a press briefing in Abuja while addressing the security situation in Plateau State.
This follows a recent attack in Angwan Rukuba, Jos North, which resulted in casualties and heightened tensions among residents.
According to the Minister, “Nigeria will not bow to criminal elements. We will protect our people, and we will prevail.”
He urged Nigerians to remain united and resist attempts by criminal groups to divide communities, emphasizing that national unity remains strong and essential for lasting peace.
The Minister expressed condolences to the families of victims and the people of Plateau State over the tragic incident.
He also confirmed that security agencies responded swiftly, deploying troops under Operation Enduring Peace to restore calm.
He noted that the intervention helped contain the violence and prevent further escalation.
The Federal Government, he added, is intensifying security efforts through enhanced intelligence gathering, increased deployment of personnel, and joint patrols by security forces.
He further disclosed that President Bola Ahmed Tinubu has met with top security officials to review the situation and implement stronger measures.
Plateau State Governor Caleb Mutfwang has also been invited for further consultations to strengthen collaboration in restoring lasting peace.
The Minister commended the state government’s imposition of a 48-hour curfew in Jos North, noting its effectiveness in stabilizing the situation.
Despite describing the attack as unfortunate, he maintained that “there will be no safe haven for criminals anywhere in Nigeria.”
He also cautioned citizens against spreading unverified information that could worsen tensions.
HAUSA
Nijeriya Ba Za Ta MiÆ™a Wuya ga ’Yan Ta’adda ba – Gwamnatin Tarayya
Abuja, Najeriya — Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada Æ™udurin ta na kare rayuka da dukiyoyi a faÉ—in Æ™asar nan, tana mai cewa Nijeriya ba za ta miÆ™a wuya ga ’yan ta’adda ko masu aikata laifuffuka ba.
Ministan YaÉ—a Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ne ya bayyana hakan a ranar Talata yayin wani taron manema labarai a Abuja, inda ya yi tsokaci kan halin tsaro a Jihar Filato.
Wannan na zuwa ne bayan harin da aka kai Angwan Rukuba a Jos ta Arewa, wanda ya haddasa asarar rayuka tare da tayar da hankalin jama’a.
A cewar ministan, “Nijeriya ba za ta miÆ™a wuya ga masu aikata laifuka ba. Za mu kare jama’ar mu, kuma za mu yi nasara.”
Ya buÆ™aci ’yan Nijeriya da su kasance masu haÉ—in kai tare da gujewa duk wani yunÆ™uri na rarraba al’umma, yana mai jaddada cewa haÉ—in kan Æ™asa yana da muhimmanci wajen samun zaman lafiya mai É—orewa.
Ministan ya nuna alhini tare da miÆ™a ta’aziyya ga iyalan waÉ—anda suka rasu da al’ummar Jihar Filato.
Ya kuma tabbatar da cewa jami’an tsaro sun kai É—auki cikin gaggawa, inda aka tura sojoji Æ™arÆ™ashin Operation Enduring Peace domin dawo da zaman lafiya.
Ya bayyana cewa matakan da aka É—auka sun taimaka wajen daÆ™ile rikicin da kuma hana Æ™ara tsananta al’amura.
Ya Æ™ara da cewa Gwamnatin Tarayya na Æ™arfafa tsaro ta hanyar inganta tattara bayanan sirri, Æ™ara yawan jami’an tsaro, da kuma sintiri na haÉ—in gwiwa.
Haka kuma ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da manyan shugabannin tsaro domin duba halin da ake ciki tare da ɗaukar ƙarin matakai.
An kuma gayyaci Gwamnan Jihar Filato Caleb Mutfwang domin ƙarfafa haɗin gwiwa wajen dawo da zaman lafiya mai ɗorewa.
Ministan ya yaba da dokar hana fita ta sa’o’i 48 a Jos ta Arewa, yana mai cewa hakan ya taimaka wajen daidaita al’amura.
Duk da bayyana harin a matsayin abin takaici, ya jaddada cewa “ba za a samu mafaka ga masu aikata laifuka a ko’ina cikin Nijeriya ba.”
Ya kuma gargadi jama’a da su guji yaÉ—a bayanan da ba a tabbatar da su ba, waÉ—anda ka iya Æ™ara rura wutar rikici.
0 Comments
Drop your thoughts What do you think about this news?